HAJJIN BANA: Yadda mu ka kai ga farashin kowace kujera - Shugaban NAHCON

470 views · Published 21 June 2017 · 0:57 · Indexed 8 November 2026

Channel: Premium Times · 2017 · News & Politics

Watch on YouTube

Ba Hukumar Alhazai ta Kasa haka kawai ta zauna ta kayyade kudin tikitin jirgin kowane maniyyaci ba. An zauna an kayyade kudin tikiti ne bayan sake yin yarjejeniya tsakanin Hukumar Alhazai ta Kasa da kuma kamfanonin jiragen da za su yi jigilar maniyyata.

More from this channel