Shugaba Buhari Jiya A Bauchi Yace "Ina Neman Alfarman Ku" Da Kuzabi Yahaya Gumau

3,885 views · Published 3 August 2018 · 3:56 · Indexed 27 September 2026

Channel: NTA Network · 2018 · News & Politics

Watch on YouTube

Yayin yakin neman zabe na takaran Sanatan Bauchi ta Tsakiya, Shugaba Buhari ya roki yan Bauchi ta Tsakiya cewa "Ina Neman Alfarmanku" da ku zabi Yahaya Gumau.

More from this channel